Bisa tunawa da ranar Nukba an tsara wani hakikanin labarin na wani kauye mai zaman lafiya da ya fada hannun kisan kiyashi da kabilanci a ranar Nukba a 1948. In da aka lalata gidaje tare da raba mutane da muhallansu. Wannan shirin yana nuna hakikanin abinda ya faru sabanin gurɓataccen labarin da ake yaɗawa ba don kore gaskiya.
Your Comment